Zuwaga mutanan mazabun da za a sake zabe. MUHIMMIYAR SANARWA DAGA EFCC


Hukumar EFCC ta yi alkawarin cewa duk wanda ya zo mata da sahihan bayanai akan wani yana sayen kuri’u ko PVC toh za ta bashi makudan kudade. Dan haka kamar yadda za su bazama neman saye kur’iun mutane. Kuma ku bazama neman masu sayen kuri’a dan ku damka su ga hukuma. Ga nambobin da za ku kirawo idan kun kama.

Headquarte – 08141219896, 09077928772, 09051923475, 09074456025, 09051916064, and 09066270016.

Abuja Zonal Office – 08033492025, 08123827088. Lagos – 08033106347, 08123827088. Port Harcourt – 08065642958. Kano – 08033500256. Gombe – 07061813411. Kaduna – 08037623831, 08058437872. Enugu – 07064917920. Benin – 08036008537. Maiduguri – 08035899836, 08123827019.
Others are: Uyo – 08055112603, 08180008030. Sokoto – 09085666666, 08081765401. Ilorin – 08034516071. Makurdi – 08036328837. Ibadan – 07030885555

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like