Sheikh Ibrahim El-Zakzaky na kan hanyarsa zuwa Najeriya Daga asibitin Indiya da YA je domin neman magani.
Kakakin Kungiyar IMN, Ibrahim Musa, ya tabbatarwa jaridar DAILY NIGERIAN cewa, Jagoran Kungiyar Shi’a ta Najeriya zai taso ne da misalin Karfe biyar (5:00 pm) na yammacin yau agogon Najeriya.
Comments 0