Zan Fallasa Badakalolin Cin Hanci Da Rashawa Da Aka Tafka A Gwamnatin Buhari — Atiku


Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya yi ikirarin cewa gwamnatin Shugaba Muhammad Buhari ce mafi Ta’amuli da rashawa a kan gwamnatocin da aka yi tun daga 1999.

Atiku ya ce nan bada jimawa ba zai fallasa badakalolin cin hanci da rashawa da aka tafka a cikin gwamnatin Buhari inda ya zargi Gwamantin Buhari d rashin kwarewa da kuma nuna bambanci a tsakanin bangarorin kasar nan.


Like it? Share with your friends!

-1
118 shares, -1 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like