Zamuyi Iya Bakin Kokarin Mu Wajen Samun Nasarar Shugaba Buhari A Zabe Mai Zuwa – Hajara Usman


“Ba zai yiwu a ce dukkaninmu, kowa da kowa sunansa yana cikin jadawalin sunayen masu gudanar da yakin neman zaben jam’iyyar APC ba. Amma in sha Allahu dukkaninmu za mu yi aiki tare domin samun nasarar Shugaba Muhammadu Buhari a zabe mai zuwa, kuma a tare za mu yi bikin samun nasara idan Allah ya yarda”


Like it? Share with your friends!

-1
110 shares, -1 points

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like