Hukumomi a Jihar Zamfara sun tabbatar da kubtar mutun 100 galibi mata da yara kwanaki 42 bayan da ‘yan fashin daji suka yi garkuwa da su a Kauyen Manawa.