Zakzaky Ya Kama Hanyar Zuwa Neman Lafiya A Indiya


Shaikh Zakzaky da matarsa da Iyalansa da kuma rakiyar wadansu jami’an DSS sun bar Kaduna da yammacin jiya Lahadi inda suka nufi Abuja domin tafiya kasar Indiya neman lafiyarsa.

Majiyarmu sun tabbatar mana cewa daga yanzu zuwa kowanne lokaci jirginsu na iya tashi zuwa Indiya.


Like it? Share with your friends!

1
65 shares, 1 point

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like