Zagin Buhari Siffa Ce Ta Munafurci – Sheikh Kabiru Gombe


“Idan Kaga Musulmi Dan Arewa Me Hankali Yana Zagin Buhari To Matsiyaci Munafuki Ne.

Idan Zaka Tambayi Mutum Akan Me yasa Yake Zagin Buhari?

Zai Ce Maka Buhari Ya Kawo Yunwa Da Fatara da talauci To Kawai Ka Sa Masa Kaulasan Domin Bai San Allah ba kuma bashi da tauhidi.


Like it? Share with your friends!

-5

You may also like