Zaben Kano: Yaushe ne Za’a Sanar Da Sakamakon Zaben Jihar Kano


Mai magana da yawun hukumar INEC a jihar Kano, Garba Lawal, ya shaida wa manema labarai cewa suna ci gaba da tattaunawa a halin yanzu kuma za su sanar da manema labarai lokacin da za a koma don tattara sakamakon zaben karamar hukumar Nasarawa wadda ita kadai ta rage.

Daga nan ne kuma ake saran za a sanar da sakamakon zaben gwamnan jihar a karshe.

Waye Kake Fatan Kaji Sunan Shi A Matsayin Gwamnan Jihar Kano Daga Bakin Hukumar Zabe?


Like it? Share with your friends!

-1
92 shares, -1 points

Comments 7

Your email address will not be published.

You may also like