ZA MU SOKE ZABEN DUK WANDA YA CI DA MAGUDI


“Ya fi mana alheri mu yi adalci wajen shari’a, a ranar lahira mu shiga aljanna da mu hada kai da gurbatattun ‘yan siyasa mu rasa mutunci da kimar mu daga karshe Allah yayi tir da mu a lahira”

“Na gargadi alkalan dake shari’o’in zaben 2019, cewa zan sa masu ido, inda ba ni a wajen Allah da kan sa zai sa masu ido”

Inji ~ Mukaddashin Alkalin Alkalan Najeriya Ibrahim Tanko.


Like it? Share with your friends!

1
61 shares, 1 point

Comments 7

Your email address will not be published.

You may also like