Za A Hana Almajiranci A Nijeriya


Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Babagana Monguno, ya bayyana hakan yayin da yake jawabi ga manema labarai a kan sakamakon taron Majalisar Inganta Tattalin Arziki ta Kasa (NEC) wanda Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo ya jagoranta a fadar shugaban kasa da ke Abuja.

Monguno ya ce gwamnatin tarayyar na duba iyiwar haramta Almajiranci a Nijeriya domin shawo kan matsalolin rashin tsaro da ke addabar kasar.


Like it? Share with your friends!

2
51 shares, 2 points

Comments 2

Your email address will not be published.

  1. Write a comment * A yau Ne Aka Buga Wasan Sada Zumunta Da Malamawa Fc Da Fc Malaga Wudilawa Inda Akatashi 3 0 Malamawa Fc Ce Ta doke Fc Malaga Wudilawa.

You may also like