Yusuf Buhari Ya Samu Lafiya Har An Sallamoshi Daga Asibiti Iyalan gidan shugaban kasa Muhammadu Buhari sunnuna godiya da farin cikinsu ga dukkan al’umma bisa addu’ar da sukayi ma Dansu yusuf Buhari na samun lafiya Wanda aka sallame shi a asibiti yakoma gida a yau.


Like it? Share with your friends!

-1
101 shares, -1 points

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like