YARINYA ‘YAR SHEKARA 10 TA HAIHU A MAKURDI JIHAR BENUE


A Ranar Litinin (5/08/2019), wata yarinya ‘yar shekara goma da hauhiwa, mai suna Masenengen Targbo ta haifi jaririya a wani asibiti da ke garin Makurdi na Jihar Benuwai.
*
Yarinyar, wacce aka tabbatar da cewa wani ne ya yi mata fyade kuma ta samu ciki duk da karancin shekarunta, an yi mata aikin fida ne aka ciro jaririyar da misalin karfe 1:00 na dare, a wani asibiti mai zaman kansa mai suna Foundation Hospital da ke garin na Makurdi. Jaririyar mai nauyin kilogiram 2:5 tana cikin k’oshin lafiya.

Shin Abun Tambaya Me Yasa Kafafen Jaridu Basuyi Cece Kuce Akan Labarin ba Shin ko domin Ba Yarinyar Hausawa Bace Hakan Yafaru Da Ita?


Like it? Share with your friends!

0

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like