Yarinya Na Soyayya Da Tsohon Mijin Mahaifiyar TaMun samu labari daga Jaridar Daily Mail cewa wata mata ta rikice yayin da Diyar cikin ta ta buge da auren tsohon Mijin ta. 

Wannan yarinya dai ta zauna a matsayin agola a gidan wannan mutumi na fiye da shekaru 20.

Wannan abu dai ya ba matar mamaki yayin da Bazawarin na ta ya aure Diyar da ta haifa a waje kafin ta aure shi su rabu. 

Ta dai shigo gidan ne da wannan yarinya lokacin tana shekara 11 a Duniya kafin su auren na su ya rabu. 

Matar tace sam wannan abu bai mata dadin ji ba.

Comments 0

Your email address will not be published.

Yarinya Na Soyayya Da Tsohon Mijin Mahaifiyar Ta

log in

reset password

Back to
log in