Yaran Musulmi Biyu Dake Karkashin Kuluwar Minista Solomon Dalung


Ibrahim Mohammed daga jihar Zamfara da Abdulkarim Sale daga jihar Plateau kenan, yaran da suke karkashin kulawar ministan matasa Solomon Darlung. Ibrahim yana matakin sankandire shi kuma Abdul yana a firamare a unguwar Gwarinpa dake Abuja kuma dukkansu musulmai ne.

Ministan ya ce yana kaunar su sosai, kuma ya yi musu fatan Allah ya kara musu ilmi, hazaka da nasara a rayuwa.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like