Yar gidan shugaba Buhari ta kammala jami’a a Birtaniya


Aisha Muhammad Buhari, yar gidan shugaban kasa Muhammad Buhari ta kammala karatun jami’a, a jami’ar Ravensbourne dake kasar Birtaniya.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like