Yanzu-Yanzu: Osinbajo Ya Sauke Shugaban Hukumar Tsaro Ta Farin Kaya (DSS) Daga Mukamin Sa.


Mukaddashin Shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya Sauke Shugaban Hukumar tsoro ta farin kaya DSS, Lawan Musa Daura a yanzu- yanzu bayan sun dauki lokaci suna tattaunawar sirri a tsakanin su.

Sanarwar ta fitone daga bakin mai bada shawara na musamman ga shugaban kasa kan kafofin yada labarai Laolu Akande.

Sanarwar dai zata fara aiki cikin gaggawa.


Like it? Share with your friends!

-2
134 shares, -2 points

Comments 2

Your email address will not be published.

  1. Alhamdulillah matakinda shugaban kasa da mataimakinsa suka dauka yayi kyau Allah ya dada fallasa munafukanda suke ma gwamnati makar kashiya kamar yadda ya fallasa Ahmad daura afili ameen.

You may also like