Yanzu-Yanzu: Jan’iyya PDP Ta Sauya Ɗan Takarar Gwamna A Jihar Kano


Jam’iyyar PDP Ta Maye Gurbin Abba Yusuf Da Salihu Takai A Matsayin Dan Takarar Gwamnan Kano A Zaben 2019

Rahotonnin dake Shugo Mana Yanzu yanzu haka daga Birnin Tarayyar Abuja Na Cewa Jam’iyyar PDP ta tsayar da Mal. Salihu Sagir Takai A Matsayin Dan Takarar Gwamnan Kano Wanda Zaiwa Jam’iyyar Takara akakar Zaben 2019.

Adakacemu domin jin cikakken Rahoton.

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like