Yanzu Haka Gwamna Elrufai Na Taro Da Hakimai Don Shawo Kan Yaduwar Corona A Jihar Kaduna


Gwamnatin jihar Kaduna ta shirya taro na musamman da duka Hakimai 77 na jihar domin kawo karshen corona.

Majiyarmu ta samu labarin cewa makasudin taron shine yadda sarakunan gargajiyar za su shiga ciki a dama dasu wajen yaki da annobar a karkashin shirin “FORWARD CAMPAIGN” wanda jihar ta kirkiro.


Like it? Share with your friends!

0

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like