Yansanda sun kama mataimakin gwamnan Kano


Jami’an yansanda a jihar Kano sun yi awon gaba da mataimakin gwamnan jihar, Nasiru Yusuf Gawuna, kwamishinan kana an hukumomi, Murtala Sule Garo da Kuma shugaban karamar hukumar Nasarawa, Lamin Sani.

Mutanen ukun sun fada hannun jamian tsaro ne bayan da suka jagoranci6 tawagar yan daba y zuwa wurin tattara sakamakon zabe.

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like