‘Yan Jaridu Za Su Tattauna Da Masu Magana Da Yawun Shugaba Buhari A yau Talata ne masu magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari, wato Malam Garba Shehu, Femi Adesina da Laolu Akande za su gudanar da taron manema labarai a fadar shugaban kasa dake Villa.
Masu magana da yawun shugaban kasan, za su amsa tambayoyi ne daga wurin manema labaran dake fadar shugaban kasa game da cikar shugaban Buhari shekaru biyu a karagar mulki.
Kuma masu karatu za ku iya kasancewa cikin shirin ta hanyar aiko da tambayoyin ku ta hanyar yin amfani da: #AskVillaNG


Like it? Share with your friends!

0

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like