Yan Bindiga Biyu Sun Mika Wuya Da Bindigogi Kirar Ak 47 Guda Goma A Katsina


Wadanda suka mika wuyan sune Sale Turwa san shekara talatin da Muhammadu Sani Mai Daji, dan shekara talatin da uku da haihuwa, da ke garin Illela a karamar hukumar Safana a jihar Katsina.

Gwamna Aminu Bello Masari ya amshe su a ofishinsa.


Like it? Share with your friends!

0

Comments 2

Your email address will not be published.

You may also like