Wasanni: Mbappe Ya Roƙi PSG Da Su Tabbatar Sun Kawo Ngolo Kante Kungiyar


Kylian Mbappe wanda yake taka leda a kungiyar kwallon kafa ta PSG dake kasar Faransa ya roki kungiyar kan su siyo dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta chelsea wato Ngolo Kante.

A baya bayan nan ne da kasar faransa ta lashe kofin duniya wanda kante da Mbappe duk suna cikin wandanda suka. Buga wasannin samun nasarar.

Kante ya kasance daya daga cikin yan wasa masu hazaƙa a yayin da suke buga wasa. Sai dai ko kungiyar ta Chelsea tana da shirin siyar da dan wasan nata wanda yana da matukar amfani a kungiyar?


Like it? Share with your friends!

-1
90 shares, -1 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like