Wasanni: Ahmed Musa Zai Zama Dan Kwallo Mafi Tsada A Tarihin Nijeriya


Wata kungiyar kwallon kafa dake kasar Saudiyya mai suna Al Nassr Riyad tana zawarcin dan wasa Ahmed Musa kan farashi dala milyan 40.

Idan har dan kwallon ya amince ya koma kungiyar, zai zama dan kwallo mafi tsada da aka taba saya a Nijeriya.


Like it? Share with your friends!

-1
88 shares, -1 points

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like