Wani Matashin Bature Ɗan Ƙasar Amuruka Ya Karɓi Musulunci A Madinatu Kaulaha


Wani matashi ɗan ƙasar Amuruka ya karɓi Musulunci a Madinatu Kaulaha. Limamin masallacin Shehu, Maulana Sheikh Imam Tijjani Cisse ya laƙƙana mishi kalmar shahada, bayan idar da sallan Jumu’a a Masallacin Maulanmu Shehu Ibrahim Inyass dake madinatu kaulaha, Ƙasar Senegal.

Allah ya tabbatar da shi a cikin addinin Musulunci amin.

Comments 2

Your email address will not be published.

You may also like