Wani Matashi Ya Kashe Kansa Bayan Da Budurwarsa Ta Tura Masa Bidiyonta Tana Jima’i Da Wani


Wani matashi ya kashe kasansa ta hanyar hadiyar guba bayan budurwarsa ta turo masa bidiyonta tare da wani suna jima’i.

Wannan abunda ya faru ne a jamhuriyar Dominican.

Rahotanni sun bayyana cewa matashin wanda hukumomi sun ki bayyana sunarsa ya kashe kansa ne ta hanyar guba wanda yayi sanadiyyar mutuwarsa bayan an garzaya da shiz zuwa asibiti.


Like it? Share with your friends!

-1
111 shares, -1 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like