Wani Magidanci Yayiwa Surukar Sa, Uwar Matarsa Ciki A Jihar Nassarawa Mutumin Mai Suna John Ulaha Dan Shekaru 45 Da Haihuwa Ya Dirkawa Surkartasa Cikine ne Bayan Da Tadawo Gidansa Domin Tasu Aikin gona ..

Dayake Magana Da Manema Labarai John Din Yace Wannan Kawai Ya barshi A Matsayin Sharrin shedan ne Ko Kaddara Wacce Ta Rigayi Fata .

Anata Bangaren Uwar Matar tasa Tace Ita Duk Tunaninta bata Taba Tsammanin Za’a iya yin cikiba Shi yasa Ta Sake wakai duk lokacin da yabukaci hakan Sai ta amince masa har Allah ya kaddara hakan …

Wannan lamari dai ya farune a Karamar Hukumar Awe Na Jahar Nasarawan Tarayyan Nigeria .
To Amma Kai A Ganinka waye Mai Laifi Cikin Su Biyun?


Like it? Share with your friends!

2
123 shares, 2 points

Comments 10

Your email address will not be published.

  1. Write a comment *subhanallah dukkanin su masu laifine donkuwa sun mallaki hankali su Allah ka staremu da aikata da nasani

You may also like