Ukraine ta zargi Rasha da kai harin guba | Labarai | DWWani babban kwamandan sojojin Ukraine, ya ce wasu jiragen yakin Moscow da suka taso daga yankin Creamea da ke karkashin ikon Rasha, sun yi ta zazzago sinadaran guba na “phosphorus” a tsibirin, ya kuma wallafa bidiyon lamarin a shafin Telegram a mastayin hujja.

Wannan dai na zuwa ne kwana guda bayan da sojojin Rasha suka fice daga tsibirin a wani abin da Moscow ta bayyana a matsayin “karimcin fatan alheri.”
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg