Tsohuwar Karuwar Da Ta Kwanta Da Maza 28,000 A Rayuwarta, Ta Yi Ritaya


Karuwa mafi tsufa a Kasar Kenya ta yi ritaya bayan da ta kwanta da mazaje 28,000 a cikin shekaru 23.

Sarah Mutero ta ajiye wannan sana’a ta karuwanci tana shekaru 49 da haihuwa.

Matar dai ta samu gagarumar kyauta da Kuma kyautar fili a garinsu na Makuyu inda jama’a suka yi alkawarin yi mata karo karo don gina mata sabon gida.


Like it? Share with your friends!

-1
90 shares, -1 points

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like