Tsohon Dan Kwallon Kafan Najeriya, Wilson Oruma Ya HaukaceRahotanni sun nuna cewa yanzu haka tsohon dan wasan wanda ya wakilci Nijeriya a gasanni da dama, yana ta tanbale a kan titi a jihar Lagos, kumar har zuwa yanzu babu wata kungiya ko wani da ya kawo masa dauki domin nema masa magani.


Like it? Share with your friends!

-3
108 shares, -3 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like