Trump: Kishiya ga kafafen sada zumunta | Labarai | DWWani daga cikin ma’aikatan shafin na “Truth Social,” ya nunar da cewa ana sa ran shafin zai fara aiki ka’in da na’in a karshen watan Maris mai zuwa. Shafukan sada zumunta na zamani da suka hadar da YouTube da Twitter da kuma Facebook, sun dakatar da Trump har na tsawon sama da shekara guda biyo bayan harin da magoya bayansa suka kai a ginin majalisar dokokin Amirka na Capitol a ranar shida ga watan Janairun bara. Trump wanda ya bayyana cewa sabon shafin nasa zai bayar da damar ‘yancin fadar albarkacin baki, an zarge shi da tunzura magoya bayan nasa da suka kai harin na Capitol.

 
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg