Tarihi Ya Tabbatar Da Cewa Shugaban Najeriya Muhammadu buhari Mutumin Kirki ne


Ya tabbata cewa Shugaban Najeriya Muhammadu buhari Adalini Acikin Najeriya, Saida Shugaban Najeriya Muhammadu buhari ya Ari Naira dubu dari biyu Da hamsim Sannan yakarasa ginin gidan Shi dake garin kaduna.

Tarihi ya tabbatar da cewa A Shekarar 1984 Alokacin Shugaban Najeriya Muhammadu buhari Na Mulkar Alummar Najeriya Akarkashin Mulkin Soja yaci bashin dubu Dari biyu da hamsim domin yakarasa ginin gidan Shi dake garin kaduna.

Alokacin da Shugaban Najeriya Muhammadu buhari ke Matsayin Shugaban Najeriya Akarkashin Mulkin Soja yakasa taba Dukiyar Alummar Najeriya didda bukatar kudin da yakeyi Alokacin domin yakarasa ginin gidan Shi wanda ya gwammace yaci Bashi Akan yataba kudin Alummar Najeriya.

Tabbas Shugaban Najeriya Muhammadu buhari ya Chanchanci Alummar Najeriya Su zabe Shi Amatsayin Shugaban Najeriya Saboda gaskiyar Shi da Adalcin Shi.

Allah ka tabbatar da Shugaban Najeriya Muhammadu buhari Akan Mulkin Najeriya 2019.

Daga Shafin Abubakar A Adam babankyauta


Like it? Share with your friends!

2
96 shares, 2 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like