Tanko Yakasai Ya Bukaci Da Nuna Masa Aiki Guda Ɗaya Da Buhari Ya Yi A Shekaru – Tanko Yakasai


Shugaban Majalisar Dattawan Arewa, Alhaji Tanko Yakasai ya kalubalanci kowane ne kan a nuna masa aiki guda da Shugaba Muhammad Buhari ya kammala a cikin shekaru uku da ya yi kan mulki.

Ya kara da cewa mutane nawa ne aka yankewa hukunci bisa tuhumar rashawa a shirin yaki da rashawa da Shugaban ya kaddamar inda ya nuna cewa har yanzu Buhari ya kasa hukunta tsohon Sakataren gwamnatin tarayya Babachir Lawal wanda aka samu da laifin rashawa dumu-dumu.

Comments 4

Your email address will not be published.

  1. haba Soho,batun anuna maka aikin buhari ai bata taso ba,buhari yayi project da dama anigeria.kuma yakin boko haram kadai yakai projects dari.shekaru sun tafi aji soron Allah. kada atashi empty a lahira

  2. A gaskiya munajin dadi mulkin shugaban kasa Muhammadu buhari muba abin dazamuce illa Allah yakaramasa tsewon rai

  3. Haba tsoho munagani kaman kaima kana dagacikin mask kish in kasa gamma mash yakamata karigye dattakunka yanzu mage tawaye

You may also like