Taliban na aikata kisa kan farar hula | Labarai | DWJami’an diplomasiyar sun ce ‘yan Taliban wadanda suka karbi iko da yankin Spin Boldak a cikin watan yuli da ya gabata sun fatattaki jama’ar yanki a matsayin ramuwar gayya. A cikin sanarwa da suka bayyana ta  hadin gwiwa ta nuna cewar ‘yan Taliban din sun kashe farar guda 40 wadanda ba mayaka ba ne a yankin  spin Boldak galibi ma’aikatan gwamnati.
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.