Taliban: Ba mu san da zaman al-Zawahri ba | Labarai | DWSai dai kungiyar ta dage a cikin wata sanarwa cewa ba ta da masaniya kan shigowa da kuma mazaunin al-Zawahri a Afghanistan, sanarwar ta kasance karo na farko da kungiyar ta Taliban ta yi jawabi tun bayan harin da Amitka ta ce ta kai a ranar Lahadi.

Kisan al-Zawahri ya kara dagula dangantaka tsakanin Taliban da kasashen Yamma, musamman yayin da Taliban din ke  neman agajin gaggawa na kudin gudanar da sabuwar gwamnatinsu da ke fuskantar matsalar tattalin arziki tun bayan kwace mulki daga gwamnatin fara hula a bara.
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg