Ta Samu Kyautar Kujerar Umrah Tare Da Mijin Aure Albarkacin Abba Gida-gida


Siyasar Kano ta dauki wani sabon salo, inda wata yarinya ta rubuta sunan dan takarar gwamnan Kano na jam’iyar PDP Abba Kabir Yusuf a jikin hijabin ta adaidai lokacin da take rubuta jarrabawar karshe ta kammala makarantar sakandire.

Da fitar da wannan hoton a shafukan sada zumunta na zamani, ‘yan Kwankwasiyya suke turuwa domin bata kyautuka na musanman ciki har da kyautar kujerar umara.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like