TA RATAYE KANTA SABODA MIJINTA ZAI KARA AURE


Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta samu nasarar ceto wata mata mai suna Sumayya Jafar wadda tayi niyyar kashe kanta ta hanyar rataya sakamakon mijinta ya sanar da ita cewa zai yimata kishiya.

Kawo yanzu dai tana asibiti tana karbar magani kamar yadda mai magana da yawun ‘yan sandan ya bayyana, Sumayya tana zaune ne a unguwar Kuka mai Bulo a jihar Kano.


Like it? Share with your friends!

1
61 shares, 1 point

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like