Ta Kona ‘Yar Aikinta Da Ruwan Zafi Saboda Ta Kwanta Mata A Kujerar Falo


Lamarin wanda ya auku a garin Fatakwat babban birnin jihar Ribas, rahotanni sun nuna cewa a koda yaushe ‘yar aikin a kasa take kwana, amma saboda sanyi da take ji ya sa ta hau kushin din ta kwanta, wanda hakan ya jawo uwargijiyar tata yi mata wannan danyen hukuncin.

Yanzu haka dai matar tana hannun hukuma domin yanke mata hukuncin da ya dace.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like