Sunayen yan Najeriya dake jiran zartar musu da hukuncin kisa a kasar Saudiyya


Akalla yan Najeriya 23 ne ke fuskantar hukuncin kisa a kasar Saudiyya kan laifuka dake da alaka da safarar miyagun kwayoyi.

Wannan bayanin ya fito ne biyo bayan binciken da jaridar The Nation ta gudanar, jaridar ta ce an yankewa mutanen hukunci ne bayan da aka same su da karya dokar miyagun kwayoyi da kuma abubuwan dake saka hauka.

An kama mutanen ne tsakanin shekarar 2016 zuwa 2017 a filayen jiragen sama na Sarki Abdulaziz dake Jedda da kuma na Yarima Muhammad bin Abdulaziz dake Madina bayan da suka hadiye kwayar a cikinsu.

Sunayen mutanen da ake yankewa hukuncin sune:

 1. Adeniyi Adebayo Zikri
 2. Tunde Ibrahim
 3. Jimoh Idhola Lawal
 4. Lolo Babatunde
 5. Sulaiman Tunde
 6. Idris Adewuumi Adepoju
 7. Abdul Raimi Awela Ajibola
 8. Yusuf Makeen Ajiboye
 9. Adam Idris Abubakar
 10. Saka Zakaria
 11. Biola Lawal.
 12. Isa Abubakar Adam
 13. Ibrahim Chiroma
 14. Hafis Amosu
 15. Aliu Muhammad
 16. Funmilayo Omoyemi Bishi
 17. Mistura Yekini
 18. Amina Ajoke Alobi
 19. Kuburat Ibrahim
 20. Alaja Olufunke Alalaoe Abdulqadir
 21. Fawsat Balagun Alabi
 22. Aisha Muhammad Amira
 23. Adebayo Zak


Like it? Share with your friends!

-3
95 shares, -3 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like