Sudan ta Kudu ta tsawaita lokacin zabe | Labarai | DWWannan mataki ya fara sa wasu kashen waje fara nuna tababa kan makomar kasar da ta sha fama da tashe-tashen hankula a shekarun baya.

Amma gwamnatin Sudan ta Kudu ta ce sun dauki matakin tsawaita mulkin rikon kwarya ne zuwa 2024 don tinkarar kalubalen da ke hana kasar aiwatar da yarjejeniyar zaman lafiya, biyo bayan yarjejeniyar da aka cimma a shekarar 2018 na kawo karshen yakin basasar da aka shafe shekaru biyar ana yi, wanda ya yi  sanadin mutuwar mutane kusan 400,000.
Leave your vote


Like it? Share with your friends!

1
70 shares, 1 point

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg