Solomon Dalung ya kai wa Kwankwaso ziyarar ta’aziya


Tsohon ministan wasanni, Barrister Solomon Dalung ya kai ziyarar ta’aziyar rasuwar mahaifin, tsohon gwamnan Kano,Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso.

Tsohon ministan ya kai ziyarar ta’aziyar ne a gidan tsohon sanatan dake Abuja.

Dalung ya bi sahun jerin yan siyasa dake cigaba da tururuwa gidan tsohon sanatan domin yin ta’aziyar mahaifin nasa, Alhaji Musa Saleh Kwankwaso.


Like it? Share with your friends!

0

Comments 32

You may also like