Sojoji sun kashe yan Boko Haram dake dasa nakiyoyi akan hanya


Rundunar sojan Najeriya ta samu nasara dakile wani shiri da mayakan kungiyar Boko Haram suke yi na dasa bama-bamai akan hanyar da jama’a da kuma sojoji suke zirga-zirga a jihar Borno.

Sojojin runduna ta musamman dake gudanar da atisayen Operation Halaka Dodo karkashin rundunar Operation Lafiya Dole dake aiki samar da tsaro a yankin arewa maso gabas sune suka samu nasarar dakile harin.


Like it? Share with your friends!

-1
85 shares, -1 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like