“Siyasa Tafi Sallah” Inji Sheikh Abubakar Mahmud Gumi” (Rahimahullah).


A lokacin da Malam yayi wannan magana wadanda basu fahimce shi ba sukayi ta caccakar Malam, sai gashi yanzu abun dake faruwa, Kiristoci sun turo manyan Malaman su suna ta siyasa, mu kuma ance namu Malaman kada su shiga siyasa, sai dai a bar jahilai suyi ta iskancin su yadda suke so, sai ayi ta fadin Malamai kada su shiga siyasa.

Wannan wane irin wauta mutanen mu suke da shi?

Daga Shafin Izala Na Najeriya (Jibwis Nigeria)


Like it? Share with your friends!

1
89 shares, 1 point

Comments 2

Your email address will not be published.

You may also like