SIYASA: GWAMNA MAI MALA BUNI YA GANA DA YAN MAJALISAR JIHAR YOBE.


Gwamnan jihar Yobe, Alhaji Mai Mala Buni, ya gana da Kakakin Majalisar jihar Yobe, Rt. Hon. Ahmed Lawan Mirwa, Shugabannin Majalisar da sauran ‘yan majalisar jihar.

Gwamna Mai Mala Buni ya gana da ‘yan Majalisar a “Yobe Liaisons Office”, na Asokoro dake babban burnin tarayya Abuja. ‘Yan Majalisar sun ziyarci Gwamnan ne game da taron da suke gudanarwa na karawa juna sani.

RAHOTO
MAI MALA BUNI SOCIAL MEDIA TEAM


Like it? Share with your friends!

-2
82 shares, -2 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like