Shugabannin majalisar dokokin jihar Kano sun ziyarci Sarki Sunusi


Shugabannin majalisar dokokin jihar Kano sun kai ziyarar ban girma ga mai martaba Sarkin Kano Muhammad Sunusi II a fadarsa dake birnin Kano.

Kakakin majalisar dokokin, Abdulaziz Garba Gafasa shine ya jagoranci tawagar yan majalisar a yayin ziyarar.

Ziyarar na zuwa ne dai-dai lokacin da dantaka ke cigaba da tsami tsakanin gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje da mai martaba Sarkin na Kano.


Like it? Share with your friends!

1

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like