Shugabannin kungiyar JIBWIS karkashin jagorancin Sheikh Abdullahi Bala Lau sun kai wa tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ziyarar taaziyar rasuwar mahaifinsa, Alhaji Musa Saleh Kwankwaso.
Malaman sun kai ziyarar taaziyar ne a gidan tsohon gwamnan dake unguwar Maitama a birnin tarayya Abuja.
Shugabannin sun yi adduar Allah ya jikan mamacin dama sauran mutane da suka riga mu gidan gaskiya.




Comments 4