Shugaban Majalisar wakilai ya sulhunta Abdulmumin jibrin kofa da shugaban jam’iyya Abdullahi Abbas


Shugaban Majalisar wakilai na tarayyar nijeriya Mr, femi gjabmila ya jagoranci sulhu tsakanin shugaban jam’iyyar APC na jahar Kano Alh. Abdullahi Abbas Dan Sarki jikan Sarki da Kuma tsohon ‘Dan Majalisar wakilai Mai wakiltar ‘kiru/bebeji a Majalisar wakilai hon. Abdulmumin jibrin kofa

An samu sabani tsakani kofa da Abdullahi Abbas Wanda yayi sanadin kofa ya rasa kujerarsa ta Majalisar tarayya

A baya bayanan ne shugaban ‘kasa muhammadu buhari ya nada kofa a matsayin diraktan gidaje na ‘kasa daga Nan Gwabnan jahar Kano dakta Abdullahi Umar Ganduje ya Sanya femi da ya sulhunta ‘yan jami’iyyar da suke da sabani Kuma akasamu nasarar sulhuntasu inda suka yafi juna Kuma sukayi Al-‘kawarin cigabada da bawa jam’iyyar APC gudunmawa a kowanne mataki.


Like it? Share with your friends!

0

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like