Shugaban kasa Muhammad Buhari Zai Ziyarci Kasar Holland A Gobe Lahadi


A gobe lahadi Ake sa Ran shugaban kasa Muhammad buhari zai ziyarci kasar Holland Domin Halartar Taro Kan Kotun ICC A kasar Holland.

Shugaban kasa Muhammad buhari shine daya tilo daga cikin shuwagabannin kasashen duniya da aka zaba zai gudanar jawabi a wurin taron da zai gudana.


Like it? Share with your friends!

1
89 shares, 1 point

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like