Shugaba Buhari Ya Yabawa Tsohon Mataimmaki Na Musanman Ga Gwamna Badaru Akan Sababbin Kafafen Sadarwa Na Zamani


Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Yabawa Alh Auwal D Sankara Tsohon Maitanaki Na Musanman Ga Maigirma Gwamnan Jihar Jigawa Alh Badaru Abubakar.

Shugaban Kasar Yayi Wannan Yabo Ne Yayin Da Tawagar Gwamnatin Jiha Jigawa Karkashin Jagoranci Gwamna Badaru, Suka Ziyarci Maigirma Shugaban Kasa A Mahaifarshi Ta Daura Domin Yimishi Barka Da Sallah.

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Bayyana Alh Auwal D Sankara A Matsayin Matashi Mai Hazaka Da Gaskiya, Inda Daga Karshe Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Yayiwa Alh Auwal D Sanakara Fatan Alkairi.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like