Shugaba Muhammadu Buhari cikin kayan Soja tare da ministan tsaro Janar Mansur Dan Ali mai ritaya da sauran jami’an hafsoshin sojan Najeriya wajen kaddamar da Ranar Sojoji Ta Kasa a garin Dansadau a Jihar Zamfara.