Shugaba Buhari ya Amince kasar Morocco ta Gina Katafaren Kamfanin Takin Zamani a Najeriya


Shugaba Buhari yasa hannu tare da amince wa kasar Morocco ta gina katafaren kamfanin Takin Noma a Nigeria, za’a gina kamfanin acikin wannan shekara ta 2019, akan kudi Dollar biliyan daya da miliyan dari biyar ($1.5 b), sannan za’a rinka shigo da sinadarin yin takin (Ammonia) zuwa Nigeria domin sarrafa shi, kamfanin zai samar da wadataccen taki a fadin Nigeria in sha Allahu, kuma takin zai yi araha ga miliyoyin manoma in sha Allahu, sannan kamfanin zai bude hanyar samun aiki wa dubban mutane idan an kammala shi cikin yardan Allah.

Next level.


Like it? Share with your friends!

-3
112 shares, -3 points

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like